1/8
Sheikh Sa'idu Kano Qur'an screenshot 0
Sheikh Sa'idu Kano Qur'an screenshot 1
Sheikh Sa'idu Kano Qur'an screenshot 2
Sheikh Sa'idu Kano Qur'an screenshot 3
Sheikh Sa'idu Kano Qur'an screenshot 4
Sheikh Sa'idu Kano Qur'an screenshot 5
Sheikh Sa'idu Kano Qur'an screenshot 6
Sheikh Sa'idu Kano Qur'an screenshot 7
Sheikh Sa'idu Kano Qur'an Icon

Sheikh Sa'idu Kano Qur'an

sakwaya
Trustable Ranking Icon可信任
1K+下载次数
109MB大小
Android Version Icon4.1.x+
Android版本
1.0(18-11-2020)最新版本
-
(0 评价)
Age ratingPEGI-3
下载
详情评价版本信息
1/8

Sheikh Sa'idu Kano Qur'an介绍

Mallam Sa'idu Haruna Kano shi ne wanda ya ke jan bakin AlQur'ani mai girma a tafsiran da marigayi Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Kano yake gabatarwa duk shekara a masallacin Alhaji Muhammadu Indimi da ke Damboa road, Maiduguri, Borno State - Nigeria.


Bayan shahadar da Sheikh Ja'afar ya samu a asubahin ranar jumu'a 13th April, 2007 a sakamakon gisan gillar da yan bindiga suka yi masa na harbi da harsashan bindiga, mallam Sa'idu ya ci gaba da ja wa Sheikh Dr. Muhammad Sani Rijiyar lemo baki a masallacin indimi, kana daga bisani yanzu haka yana jan baki wa Sheikh Dr. Bashir Aliyu Umar a masallacin Al_Furqan dake cikin birnin Kano.


Shi kuma Dr. Rijiyar lemo ya koma tafsirinsa a masallacin Gwallaga dake Bauchi State - Nigeria.


Allah Ya saka wa malamanmu da alkhairi.

Shi kuma Sheikh Ja'afar da Albani Zaria da Dan maishiyya Sokoto da aka hallaka a fagen da'awah , Allah Ya ji kansu da rahama. Ya sa aljanna ce makomarsu.


Da fatan za ku ji dadin sauraro wannan application.

Mu na fatan kuma ku sanya mu a addu'a.

Wassalam alaikum.


Sheikh Sa'idu Kano Qur'an - 版本1.0

(18-11-2020)
其他版本
新特性Sheikh Sa'idu Kano Qur'an

还没有评论或评分!要留下第一条评论或评分,请

-
0 Reviews
5
4
3
2
1

Sheikh Sa'idu Kano Qur'an - APK信息

APK版本: 1.0程序包: com.andromo.dev892188.app1023255
Android兼容性: 4.1.x+ (Jelly Bean)
开发商:sakwaya隐私政策:http://aminusakwaya.blogspot.com/2019/09/privacy-policy.html权限:6
名称: Sheikh Sa'idu Kano Qur'an大小: 109 MB下载次数: 4版本: 1.0发布日期: 2020-11-18 16:00:18最小屏幕: SMALL支持的CPU:
程序包ID: com.andromo.dev892188.app1023255SHA1签名: E4:47:63:A6:69:EA:E7:06:12:1C:8F:C5:37:00:94:65:9A:31:0C:9B开发商 (CN): Andromo App组织 (O): "Andromo.com L本地 (L): 国家/地区 (C): CA州/市 (ST): MB程序包ID: com.andromo.dev892188.app1023255SHA1签名: E4:47:63:A6:69:EA:E7:06:12:1C:8F:C5:37:00:94:65:9A:31:0C:9B开发商 (CN): Andromo App组织 (O): "Andromo.com L本地 (L): 国家/地区 (C): CA州/市 (ST): MB

Sheikh Sa'idu Kano Qur'an的最新版本

1.0Trust Icon Versions
18/11/2020
4 下载次数109 MB 大小
下载